Skip to main content

Innanillahi Wallahi Ali Nuhu bashi da da imani Bai kamata yabar Abubakar sani Ba A haka

 

Innanillahi Wallahi Ali Nuhu bashi da da imani Bai kamata yabar Abubakar sani Ba A haka

Ana ganin shakuwara da take tsakanin Abubakar sani da Ali Nuhu be kamata ace yabarshi a hakaba ganin yadda yanzu ko kadan ba ajin duriyar mawakin gaba daya yayi shiru ba’a wata gudunmwa da yake bayarwa a kannywood

Wanda da akoda yaushe suna tare amma kuma yanzu ya barshi ya fada cikin wani hali na rashin kuɗi da kuma rashin bashi aiki ko kuma jawoshi a cigaba da damawa dashi acikin kannywood