Skip to main content

Namiji nake Bukatar Aure inji murja Ibrahim kunya

 

Namiji nake Bukatar Aure inji murja Ibrahim kunya

Jaruma murja tayi wata maga wacce ake ganin kamar wasa amma a hakikanin gaskiya dagaske take har ranta idan da akwai Wanda ya shirya kawai ya fito ayi dashi shikkenan a wuce wajen a yanayin yadda tayi wannan maganar zakuda babu wasa a tattare da ita

Jarumar tace a halin yanzu namijin aure take bukata wanda abaya kuma lokacin da wani matashi yayi mata wannan tambayar akaga ta fashe da kuka inda ta bashi amma da cewa kawai saboda mahaifinta ne yasa bazatayi aure yanzu saboda lalararsa inda yake fama da ciwon kafa kuma itace ke kula dashi