Skip to main content

Zafafan bidiyon Rahama sadau jarumar kannywood a kasar ingila

 

Zafafan bidiyon Rahama sadau jarumar kannywood a kasar ingila

Har yanzu dai an rasa wata jaruma da zata iya kai jaruma rahama sadau wayewa aduk masana’antar kannywood tayi duk wata jaruma wayewa da kuma kudi da shahara

A wannan bidiyon madai mu kara zuwan muku da sababbin hotunanta wanda ta daukeso achan kasar Ingila wanda suke hotu achan itada su hadiza gabon da kuma jaruma fati washa