Skip to main content

Posts

Zafafan bidiyon Rahama sadau jarumar kannywood a kasar ingila

  Zafafan bidiyon Rahama sadau jarumar kannywood a kasar ingila Har yanzu dai an rasa wata jaruma da zata iya kai jaruma rahama sadau wayewa aduk masana’antar kannywood tayi duk wata jaruma wayewa da kuma kudi da shahara A wannan bidiyon madai mu kara zuwan muku da sababbin hotunanta wanda ta daukeso achan kasar Ingila wanda suke hotu achan itada su hadiza gabon da kuma jaruma fati washa
Recent posts

Namiji nake Bukatar Aure inji murja Ibrahim kunya

  Namiji nake Bukatar Aure inji murja Ibrahim kunya Jaruma murja tayi wata maga wacce ake ganin kamar wasa amma a hakikanin gaskiya dagaske take har ranta idan da akwai Wanda ya shirya kawai ya fito ayi dashi shikkenan a wuce wajen a yanayin yadda tayi wannan maganar zakuda babu wasa a tattare da ita Jarumar tace a halin yanzu namijin aure take bukata wanda abaya kuma lokacin da wani matashi yayi mata wannan tambayar akaga ta fashe da kuka inda ta bashi amma da cewa kawai saboda mahaifinta ne yasa bazatayi aure yanzu saboda lalararsa inda yake fama da ciwon kafa kuma itace ke kula dashi

Innanillahi Wallahi Ali Nuhu bashi da da imani Bai kamata yabar Abubakar sani Ba A haka

  Innanillahi Wallahi Ali Nuhu bashi da da imani Bai kamata yabar Abubakar sani Ba A haka Ana ganin shakuwara da take tsakanin Abubakar sani da Ali Nuhu be kamata ace yabarshi a hakaba ganin yadda yanzu ko kadan ba ajin duriyar mawakin gaba daya yayi shiru ba’a wata gudunmwa da yake bayarwa a kannywood Wanda da akoda yaushe suna tare amma kuma yanzu ya barshi ya fada cikin wani hali na rashin kuɗi da kuma rashin bashi aiki ko kuma jawoshi a cigaba da damawa dashi acikin kannywood

Umar m sharif – Fanan 🎶 wane yafi iya wakar acikin jarumai mata ???

  Umar m sharif – Fanan   wane yafi iya wakar acikin jarumai Wakar Umar m Sharif mai suna fanan wakar da har yanzu babu wata waka da yan mata suke yayi kamar ta sannan waka ce wacce ake rubibunta wajen ji musamman acikin kafafen watsa labaran na zamani irinsu tiktok Anga manya mata da kanana da kuma yan kannywood suna yawan yin bidiyo da wannan wakar harma da yan mata na gida duk kowa ya karkara aka wannan wakar saboda yadda wakar tayi dadi kuma akayi kalaman soyayya acikinta